AL-Ishara TV
AL-Ishara TV
  • Видео 1 997
  • Просмотров 14 397 996

Видео

Toh Zanga zanga Ya Dau Zafi a Abuja da Kano Naziru Sarkin waka Ya Aika da Sako me Zafi...
Просмотров 15 тыс.15 часов назад
Toh Zanga zanga Ya Dau Zafi a Abuja da Kano Naziru Sarkin waka Ya Aika da Sako me Zafi...
Wani Soja Ya Gargadi Rara Kan Kalamansa Wa'azin Sheikh Haifan Ya Ishi Rara Darasi...
Просмотров 4,5 тыс.2 часа назад
Subscribe AL-Ishara TV
Subhannallah Cikin Ban Tausayi Wata Mata Tafito Zanga Zanga Ta aikawa Malamai Sako Gameda Halin...
Просмотров 8 тыс.2 часа назад
Subscribe AL-Ishara TV
Kisan Jagoran Falasdinawa da Ake Zargin Yahudawa Sukayi A Iran Shin Wake da Alhakin Kisan ???
Просмотров 4,3 тыс.2 часа назад
Subscribe AL-Ishara TV
Zanga Zanga a Abuja Malam Ya Gargadi Ministan Abuja Wike Gameda Tsarin Yan Zanga Zanga...
Просмотров 3,9 тыс.4 часа назад
Subscribe AL-Ishara TV
Bulama Bukarti Ya Kalubalanci Malaman Dasuka Zauna Da Tinibu Kan Zanga Zanga Ya Bukaci malaman...
Просмотров 5 тыс.4 часа назад
Subscribe AL-Ishara TV
Toh Fa Asiri Ya Tonu Gameda Shugaban Zanga Zanga Na Jihar Zamfara Ashe Sun Tsara...
Просмотров 6 тыс.4 часа назад
Subscribe AL-Ishara TV
Yau Malam Ya Caccaki Rara Kan Wakan dayawa Tinibu Ya Zargi Rara Da Hana Tinibu Fahimtar halin da...
Просмотров 9 тыс.7 часов назад
Subscribe AL-Ishara TV
Wani Tsoho Ya Cire Tsoro Ya fadawa Tinibu Gaskiya Rikici Ya Barke Tsakanin Yan Zanga Zanga...
Просмотров 11 тыс.7 часов назад
Subscribe AL-Ishara TV
Rikici Gameda Batawa Addinin Musulunci Suna Bn Al-Qasim Ya aikawa Yar Film Kudanci Zazzafan Sako...
Просмотров 2,5 тыс.7 часов назад
Subscribe AL-Ishara TV
Daga Karshe Bn Al-Qasim Ya Bawa Tinibu Mafita Guda Daya Gameda Zanga Zanga...
Просмотров 2 тыс.9 часов назад
Subscribe AL-Ishara TV
Zargin Karban Kudi wajen Tinibu Sheikh Ibrahim Dahiru Bauchi Ya Rantse Acikin Masallaci basu karba b
Просмотров 5 тыс.9 часов назад
Subscribe AL-Ishara TV
Toh fa Rara Yashiga Tsaka Me Wiya me Facebook Ya sauke Shafin Rara Bayan Matasa Sunyi Reporting...
Просмотров 2,5 тыс.9 часов назад
Subscribe AL-Ishara TV
Wata Sabuwa Sheikh Kabiru Gombe Ya Tona Asirin Prof Makari Kan Zanga Zanga...
Просмотров 4 тыс.12 часов назад
Subscribe AL-Ishara TV
Toh Fa Wani Dan Sudan Ya Gargadi Yan Nigeria Gameda Zanga Zanga Ya Bada labarin Abunda Y faru Sudan
Просмотров 2,5 тыс.12 часов назад
Toh Fa Wani Dan Sudan Ya Gargadi Yan Nigeria Gameda Zanga Zanga Ya Bada labarin Abunda Y faru Sudan
Taqaddaman Dss Da Bn Al-Qasim Kan Zanga Zanga Angano Sabon Makirci da Aka Kulla...
Просмотров 35 тыс.12 часов назад
Taqaddaman Dss Da Bn Al-Qasim Kan Zanga Zanga Angano Sabon Makirci da Aka Kulla...
Zanga Zanga Malam Ya Caccaki Gwamnanoni da Dangote Ya aika Musu Sako...
Просмотров 7 тыс.14 часов назад
Zanga Zanga Malam Ya Caccaki Gwamnanoni da Dangote Ya aika Musu Sako...
Yanzu Yanzu Tinibu Ya Kammala Zama da Malamai Kan Zanga Zanga Bulama Bukarti Yayi martani ga Sojoji.
Просмотров 27 тыс.14 часов назад
Yanzu Yanzu Tinibu Ya Kammala Zama da Malamai Kan Zanga Zanga Bulama Bukarti Yayi martani ga Sojoji.
Dss Sun aikawa Yan Zanga Zanga Sako Sheikh Daurawa Ya Zame Hannunsa Daga Rikicin...
Просмотров 10 тыс.16 часов назад
Dss Sun aikawa Yan Zanga Zanga Sako Sheikh Daurawa Ya Zame Hannunsa Daga Rikicin...
Kalaman Bulama Bukarti Kan Zanga Zanga Ya Fara Canzawa wa Malamai Tunani....
Просмотров 10 тыс.16 часов назад
Kalaman Bulama Bukarti Kan Zanga Zanga Ya Fara Canzawa wa Malamai Tunani....
Rikicin Indume da a Majalisa Da Rikicin Matatan Dan Gote Sheikh Dokoro Ya Tsage Gaskiya...
Просмотров 4,8 тыс.19 часов назад
Rikicin Indume da a Majalisa Da Rikicin Matatan Dan Gote Sheikh Dokoro Ya Tsage Gaskiya...
Toh fa Wanda Suke Comedy da Umar Bush Yakamata Su Saurari Sakon Malam Angano Wata Matsala...
Просмотров 3,4 тыс.19 часов назад
Toh fa Wanda Suke Comedy da Umar Bush Yakamata Su Saurari Sakon Malam Angano Wata Matsala...
Tinibu Na Tsaka me Wiya Sheikh Bello Yabo Ya Tuna da Wasiyyar Sheikh Ja'afar Akan Tinibu...
Просмотров 4,8 тыс.19 часов назад
Tinibu Na Tsaka me Wiya Sheikh Bello Yabo Ya Tuna da Wasiyyar Sheikh Ja'afar Akan Tinibu...
Tinibu Ya Fara Rokon Yan Zanga Zanga Su Janye Atiku Abubakar Ya Masa Zazzafan Martani...
Просмотров 26 тыс.21 час назад
Tinibu Ya Fara Rokon Yan Zanga Zanga Su Janye Atiku Abubakar Ya Masa Zazzafan Martani...
Wannan Jawabin Ya Tsorata Tinibu Malam Ya Bama Yan Zanga Zanga Mafita Guda Daya...
Просмотров 5 тыс.21 час назад
Wannan Jawabin Ya Tsorata Tinibu Malam Ya Bama Yan Zanga Zanga Mafita Guda Daya...
Ta Tabbata Akwai Makirci a Zanga Zangan Da Aka Shirya Matasan Arewa Sun Fara Janyewa..
Просмотров 2,1 тыс.21 час назад
Ta Tabbata Akwai Makirci a Zanga Zangan Da Aka Shirya Matasan Arewa Sun Fara Janyewa..
Wallahi Wannan Ya Ishi Tinibu Darasi Kalli obasonjo Yadda Ya Wulakanta...
Просмотров 4,8 тыс.День назад
Wallahi Wannan Ya Ishi Tinibu Darasi Kalli obasonjo Yadda Ya Wulakanta...
Prof Mansur Isa Yalwa Ya Raba Gardama Gameda Zanga Zanga Wani Matashi Ya dauki Qur'ani Ya Bukaci...
Просмотров 5 тыс.День назад
Prof Mansur Isa Yalwa Ya Raba Gardama Gameda Zanga Zanga Wani Matashi Ya dauki Qur'ani Ya Bukaci...
Wata Sabuwa Angano Wata Makircin Yan Kudu Gameda Kama Abu Salma Gaskiya Tafara Fitowa...
Просмотров 6 тыс.День назад
Wata Sabuwa Angano Wata Makircin Yan Kudu Gameda Kama Abu Salma Gaskiya Tafara Fitowa...

Комментарии

  • @rufaiabdul6415
    @rufaiabdul6415 Час назад

    wai yana salati da zikiri, wai ina tarbiya a zanga zanga.

  • @YusheuMusa-l3g
    @YusheuMusa-l3g 4 часа назад

    Allah zai saka mana wallahi mu yan Nigeria 🇳🇬 الحمد الله

  • @AbasheAliu
    @AbasheAliu 5 часов назад

    Gaskiya ne malma

  • @IsmaelIlella
    @IsmaelIlella 8 часов назад

    Merci maman vraiment tu as bien dit

  • @user-ue5jc6ne9j
    @user-ue5jc6ne9j 8 часов назад

    Tappp Mlm Kaikasan Haka Shikam Da Dayake Jahiline Ina Yasani

  • @mashaallahmybrother6137
    @mashaallahmybrother6137 8 часов назад

    MASU ZANGA ZANGA SHUGABAN KU SHINE ANNABI MOHAMMADO RASULULLAHI SALLALLAHU ALAIHI WASALLAMA

  • @mashaallahmybrother6137
    @mashaallahmybrother6137 8 часов назад

    ALLAH KAREKI ALLAH KARE MANA MASU ZAN GA ZANGA ALLAH KWATA MANA HAKKIN MU

  • @mashaallahmybrother6137
    @mashaallahmybrother6137 8 часов назад

    Kwarai kuwa batunki gaskiya ne

  • @mashaallahmybrother6137
    @mashaallahmybrother6137 8 часов назад

    Allah maki albar aunty naja'atu

  • @Hassanbasari-n2k
    @Hassanbasari-n2k 11 часов назад

    Masha Allah Allah yatemaka

  • @AbdulAbubakar-rq1ji
    @AbdulAbubakar-rq1ji 11 часов назад

    ❤❤❤❤❤❤❤

  • @user-df2px7qd6h
    @user-df2px7qd6h 11 часов назад

    Hakika naji zafi nashin sheikh Ismael haniya Allah yaymasa tukaici da gidan aljanna Firdausi

  • @AbdullahiIbrahim-w4z
    @AbdullahiIbrahim-w4z 12 часов назад

    Allah yasa mu saida

  • @adekunleabeebuniversal5150
    @adekunleabeebuniversal5150 13 часов назад

    True talk my brother

  • @zubainaibrahim8866
    @zubainaibrahim8866 15 часов назад

    Allah sarki kwanwata Allah ya kawo mana zaman lafiya akasau dama duniya baki daya, donkisamu kiyi aure lallai ke uwace nagari mai nemawa yayanta kyekkyewan gobe

  • @AbdoullahiMoussa-xc3bj
    @AbdoullahiMoussa-xc3bj 16 часов назад

    Allah ya gafarta masa

  • @bintaisah5854
    @bintaisah5854 16 часов назад

    Ayihane don arabamu da malamammu da addininmu cikinsauki kukula dahaka mutane mudawo cinhankalilmu mutane ancimu da yaki cinsauki munkimugane meyasahaka ama a

  • @bintaisah5854
    @bintaisah5854 16 часов назад

    Anamagana akan hukuma kadamutane suyiwawta sufita dagalayinda akemagana don Allah ja akuri ka tunane mai anfani gakasarmu damukanmu kiyihakuri kiyihakuri kudainazagin gakowa

  • @bintaisah5854
    @bintaisah5854 17 часов назад

    Innalillahi wainnaililhirajiun. Allah bamu mafita

  • @musaabdul2687
    @musaabdul2687 17 часов назад

    Rarara..Allah ya debe farin jininka ta koma bakin jini AMIN.

  • @teemaaliyu2894
    @teemaaliyu2894 18 часов назад

    Gaskiya malam idan yan siyasa suna saku tsakiya zasu rika yi muku abunda suke yiwa sarakuna,ko yan kudu basu dauko maganar zanga zanga ba tuni yakamata dan arewa yayi zanga zanga kan rashin tsaro sai kuma aka dora mishi da bakar yunwa,yunwa fa batada hankali,bai kamata abunda buhari yayi ba wani yazo ya daura da inda ya tsaya ba indai maslaha zai kawoba haka aka ta yimuna lokacin bubari ayi hakuri zaa ji dadi,to ina dadin yake baa cizon mumini sau biyu a rame daya talaka ya gaji da shugabancin kama karya,amma abunda wasu matasa sukayi na zagin malamai sunyi kuskure babba dan ko wanda ba malami ba bakasan kusancin shi da ubangiji ba balantana malami,kada wurin neman gira a rasa ido domin idan aka taba wanda Allah ke so to ana iya ganin ba dai dai ba, Allah yasa wannan zanga zanga ta zama tasanin da shugabanni zasu waiwayi talaka duk fitina da makircin da ke cikinta Allah ya nesan ta mu da shi

  • @IbrahimSani-r5s
    @IbrahimSani-r5s 18 часов назад

    Allàh yakiyaye

  • @knairiknairi9507
    @knairiknairi9507 18 часов назад

    Baki dai shi ke yanka wuya

  • @ShamsuddeeSulaiman
    @ShamsuddeeSulaiman 19 часов назад

    Tamafi wasu Taron mazan banza azzaluman banza

  • @ShamsuddeeSulaiman
    @ShamsuddeeSulaiman 19 часов назад

    Macce mai kamar maza

  • @ShafiuLawanMusa
    @ShafiuLawanMusa 19 часов назад

    Na shiga kokonto😢 Shin Azzaluman Shugabannin Talaka Mara Kishin Kanshi❓ Wa Zamu Goyi Baya ❓.

  • @HauwauMuhammad-b8v
    @HauwauMuhammad-b8v 20 часов назад

    Allah yasahakene.basankarya

  • @DorcasNdikawa
    @DorcasNdikawa 20 часов назад

    God bless Israel congratulations to them

  • @AlhajiAbubakar-ic7wi
    @AlhajiAbubakar-ic7wi 21 час назад

    Mr president please 😭 😭 😭 Return Fuel and Gas subsidy and fix our local refineries in order to refine for our local consumption. And let citizens be guaranteed constant power supply. To guarantee citizens protection of life and property is the primary responsibility of every genuine government.

  • @SaniAbdullahi-k9s
    @SaniAbdullahi-k9s 21 час назад

    Najidadi sosay Allah ya karamiki lafiya danisan kwana yakareki dagasharrimasushari mamana

  • @magajiabubakarsadiq2839
    @magajiabubakarsadiq2839 21 час назад

    GaskiyA buku kyataba amma kuda allah kasan duk abunda kasamu zekareko tho kuajira kar shenku

  • @MukhtarRabe
    @MukhtarRabe День назад

    Gaskiya ne munagoyan baya sabo

  • @sanahatoumijiyawa742
    @sanahatoumijiyawa742 День назад

    In sha Allah Malam ☝🏾😭🤲🏽🇵🇸

  • @user-xw8ve5rh8w
    @user-xw8ve5rh8w День назад

    Allah ya biyaki mamana. Ina jinjina miki .masoyiyarki daga kasar nijar

  • @AshiruSabo-yi2xk
    @AshiruSabo-yi2xk День назад

    tir tir ana maganar abinci kuna magana makaranta to ai wannan sonkaine Wanda beyi karatubafa yaziyi kuduba dai kugani yakamata ayiwakowa me ilimi da marar ilimi Allah yagyara mana ameeeen

  • @welcomeramadan3111
    @welcomeramadan3111 День назад

    Allah yakawo mana sauqi da mafita ta alkhairi 😢

  • @welcomeramadan3111
    @welcomeramadan3111 День назад

    Allah yakawo mana sauqi da mafita ta alkhairi 😢

  • @SanusiBasiru-iz4rq
    @SanusiBasiru-iz4rq День назад

    Wasu mallamin suka shi tukwanda Kai mafarki dashi ko makoshi Kane kagani shi dinne

  • @Ibrahimaat
    @Ibrahimaat День назад

    Bn Alqasim Muna bibiyar Labaraifa, Abinda kefaruwa na Musa abinda kake fada Munsan abunda Hizbullah da yan huty keyi kuma shiane wajen Taimakon Hamas

  • @Abdulkadirlurwanu123Abdulkadir
    @Abdulkadirlurwanu123Abdulkadir День назад

    Allah ya saka da alkairi malan

  • @hamayehamsou4412
    @hamayehamsou4412 День назад

    Mutun kamar aladay ka ce ya ji tausayin talaka wannan sakaray ne

  • @youssoufabdouscience3523
    @youssoufabdouscience3523 День назад

    بصراحة كلامك أعجبتني يا شيخ ،🙏🙏

  • @youssoufabdouscience3523
    @youssoufabdouscience3523 День назад

    رحمة الله عليه

  • @abdullahiisa1143
    @abdullahiisa1143 День назад

    gaskiyane malam allah yasaka

  • @aminukeanuwess3093
    @aminukeanuwess3093 День назад

    Nifa ina zargin Iran Dan wlh munafukai ne

  • @SamailaHarouna-w3k
    @SamailaHarouna-w3k День назад

    🤲🤲😭😭

  • @mukhtarabdullahi4224
    @mukhtarabdullahi4224 День назад

    Dun Allah kar a siyasar mana da addini ko shia ko izala ko dariqa babu inda Allah ya umar cemu da su ولا تموتن الا وانتم مسلون

  • @abubakarmusa7169
    @abubakarmusa7169 День назад

    Ameen

  • @abubakarmusa7169
    @abubakarmusa7169 День назад

    great

  • @mahmudmudeey6342
    @mahmudmudeey6342 День назад

    Thanks